Tarayyar Amurka |
---|
United States of America (en) Estados Unidos de América (es) Wááshindoon Bikéyah Ałhidadiidzooígíí (nv) Iunaite Sitete o Amerika (sm) Estados Unidus (ch) ᏌᏊᎢᏳᎾᎵᏍᏔᏅᏍᎦᏚᎩ ᎾᎿ ᎠᎺᏰᏟ (chr) 美利堅合眾國 (zh-tw) |
|
|
|
|
|
Take |
The Star-Spangled Banner (en) (3 ga Maris, 1931) |
---|
|
|
Kirari |
«Ga Ubangiji muka dogara» (1956) |
---|
Official symbol (en) |
Bald Eagle (en) |
---|
Suna saboda |
Amurka |
---|
Wuri |
---|
|
|
|
|
|
|
|
---|
Babban birni |
Washington, D.C. |
---|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
331,449,281 (2020) |
---|
• Yawan mutane |
33.73 mazaunan/km² |
---|
Home (en) |
122,354,219 (2020) |
---|
Harshen gwamnati |
Turanci (de facto (en) ) |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Bangare na |
Amirka ta Arewa |
---|
Yawan fili |
9,826,675 km² |
---|
Coastline (en) |
95,471 mi |
---|
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Arctic Ocean (en) , Pacific Ocean da Tekun Atalanta |
---|
Wuri mafi tsayi |
Denali (en) (6,190 m) |
---|
Wuri mafi ƙasa |
Badwater Basin (en) (−86 m) |
---|
Sun raba iyaka da |
|
---|
Bayanan tarihi |
---|
Mabiyi |
Confederate States (en) da Thirteen Colonies (en) |
---|
Ƙirƙira |
4 ga Yuli, 1776: (United States Declaration of Independence (en) ) 12 Mayu 1784: (Treaty of Paris (1783) (en) ) |
---|
Muhimman sha'ani |
|
---|
Ranakun huta |
|
---|
Tsarin Siyasa |
---|
Tsarin gwamnati |
presidential system (en) , Jamhuriyar Tarayya da jamhuriya |
---|
Majalisar zartarwa |
Federal Government of the United States (en) |
---|
Gangar majalisa |
United States Congress (en) |
---|
• Shugaban Tarayyar Amurka |
Joe Biden (20 ga Janairu, 2021) |
---|
Majalisar shariar ƙoli |
Babban kotun Koli na Amurka |
---|
Ikonomi |
---|
Nominal GDP (en) |
23,315,080,560,000 $ (2021) |
---|
Kuɗi |
United States dollar (en) |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−12:00 (en) (a Howland Island (en) , Baker Island (en) )UTC−11:00 (en) (a American Samoa (en) , Midway Atoll (en) , Palmyra Atoll (en) , Kingman Reef (en) , Jarvis Island (en) )UTC−09:00 (en) (a Alaska)UTC−08:00 (en) (a Washington (jiha), Kalifoniya, Oregon, Nevada, Idaho)UTC−07:00 (en) (a Wyoming, Utah, New Mexico, Montana, Colorado, North Dakota, Idaho, Nevada, Nebraska, South Dakota, Oregon, Arizona, Kansas, Texas, Oklahoma)UTC−06:00 (en) (a Wisconsin, Oklahoma, Missouri (jiha), Mississippi (jiha), Minnesota, Louisiana, Iowa, Illinois, Arkansas, Alabama, Michigan, Indiana, Kentucky, Florida, South Dakota, North Dakota, Texas, Kansas, Tennessee, Nebraska)UTC−05:00 (en) (a Maine (Tarayyar Amurka), New Hampshire, Vermont, Massachusetts, Rhode Island, Connecticut, New York (jiha), New Jersey, Pennsylvania, Maryland, Washington, D.C., Delaware, Ohio, Indiana, Michigan, West Virginia, Kentucky, Virginia, Tennessee, North Carolina, South Carolina, Georgia (Tarayyar Amurka), Florida)UTC−04:00 (en) (a United States Virgin Islands (en) , Puerto Rico)UTC+10:00 (en) (a Northern Mariana Islands (en) , Guam)UTC+12:00 (en) (a Wake Island (en) )Samoa Time Zone (en) Atlantic Time Zone (en) Central Time Zone (en) Alaska Time Zone (en) Mountain Time Zone (en) Chamorro Time Zone (en)
|
---|
Suna ta yanar gizo |
.us (en) , .mil (en) da .gov (en) |
---|
Tsarin lamba ta kiran tarho |
+1 |
---|
Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) |
---|
|
Lambar ƙasa |
US |
---|
|
Wasu abun |
---|
|
Yanar gizo |
usa.gov |
---|
|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tarayyar Amurka, (da Turanci United States of America) ko Amurka ko Amurika ko Amerika ko Haɗin kan Jahohin Amurka jamhoriya ce da ta haɗa jihohi guda hamsin (50), da faɗin ƙasa da manya manyan ƙasashe masu cin gashin kansu guda biyar. Akwai kuma wasu yankunan marasa ƴanci guda 11, da kuma wasu kananan tsibirai guda 9. Amerika na da faɗin ƙasa da takai sukwaya mil miliyan 3.8 (wato kilo mita 9.8), da kuma adadin mutane miliyan 325, ƙasar amurka itace ƙasa ta uku ko ta huɗu wajen yawan faɗin ƙasa kuma ta uku wajen yawan mutane. Birnin tarayyar ƙasar shine Washinton Gundumar Kolombiya, birni mafi yawan jama'a da girma kuma shine New York. Jihar Alaska itace a gefen kwanar arewa maso yamma na arewacin Amurka, iyaka da ƙasar Kanada daga gabas. Rushewar Tarayyar Soviets yayi sanadiyyar zaman Amurka ƙasa mafi ƙarfin iko a duniya kuma Amurka itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a ƙasashen duniya da dama
Mutanen Paleo-Indian ne suka yi hijira daga ƙasar Rasha zuwa Arewacin Amurka aƙalla shekaru 15,000 da suka wuce. Mulkin mallakar turawan Birtaniya ya fara ne daga ƙarni na 16. juyin juya halin Amurka ya fara ne a shekara ta 1776. An kawo karshen yaƙin ne a shekara ta 1783 bayan kafuwar Tarayyar Amurka. Amurka na amfani da Kundin tsarin mulki na shekara ta 1788, wanda aka sama suna The bill of right. Ƙasar Amurka itace ƙasa mafi ƙarfin iko a Duniya tun bayan rushewar Taraiyar Soviets. Kuma itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a wasu daga ƙasashen dake duniya.
ƙasar Amurka itace ta gabatar da Majalisar Dinkin Duniya, Bankin Duniya, da sauran manyan ƙungiyoyin duniya.Amurka itace kasa mafi ƙarfin tattalin arzikin duniya da siyasa da kuma al'adu.