Elon Reeve Musk[1][2] FRS ( /I l ɒ n / EE -lon . An Haife shi a ranar 28 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya [1971], ya kasance shahararren dan kasuwa kuma mai sanya hannun jari.[3] Shi ne wanda ya kafa, kuma shugaban injiniyoyi (CEO) na SpaceX, [lower-alpha 1] Shugaba, kuma mai tsara kaya a kamfanin Tesla, Inc. Shine wanda ya kafa kamfanin The Boring Company (TBC); kuma tare da shi ne aka kafa Neuralink da OpenAI. Haka zalika, shi ne shugaban gidauniyar wato (Musk Foundation; kuma shi ne jagora (CEO) kuma mamallakin Twitter, Inc. Musk ya kasance wanda ya fi kowa kudi a duniya, dangane da ƙiyasin Bloomberg Billionaires Index da kuma jerin shahararrun masu kudi na mujallar Forbes,[6][7] da kimanin kudi dala biliyan $174 ya zuwa ranar 11 ga watan Nuwanban, 2022.[8][9][10]
↑Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
↑LaMonica, Martin (September 2009). "Tesla Motors founders: Now there are five". CNET. Retrieved April 17, 2020. Tesla Motors and co-founder Martin Eberhard announced an agreement over who can claim to be a founder of the company on Monday.
↑Schwartz, Ariel (September 21, 2009). "Tesla Lawsuit Drama Ends as Five Company Founders Emerge". Fast Company. Retrieved April 14, 2020. Eberhard and Musk have reached a rather unexpected resolution–instead of agreeing to share the title of "founder", the pair has designated five people as company founders, including Musk, Eberhard, JB Straubel, Mark Tarpenning, and Ian Wright.
↑"Bloomberg Billionaires Index". Bloomberg L.P. Retrieved June 5, 2022.
↑"Real Time Billionaires". Forbes. Retrieved June 5, 2022.